About MeUsman Ali Abdussalam ne, sunana. Wasu kuma na kirana da Usman Alkanawy. An haifeni cikin Unguwar Yakasai, Dake karamar hukumar Birni (K.M.C) Kano State. Na yi karatun addini da na zamani, kuma duka ina kansu yanzu haka.

Ina matukar sha'awar rubutce-rubuce da tafiye-tafiye domin tafiya mabudin ilimi ce. Haka nakan so in taimaki mai neman taimakon, dai-dai yadda zan iya. Hakan ne, ya sa na shiga  Gwagwarmaya daban-Daban Domin taimakawa Marayu da masu karamin karfi.

Ina da yawan tambaya akan abin da ban gane ba, domin Tun ina a Sikandire. nakan so na tambayi duk abunda ban sani ba. Dan haka wasu Ke kirana Dan jarida duk da bani aikin da Kowa ce Gwamnati ko kamfanin jarida. Sai dai ina matukar son aikin kuma ina fatan zama Dan Jaridar.

No comments:

Post a Comment

Popular Posts