Friday, March 15, 2019

GANDUJE YA DAUKI HANYAR LASHE ZABEN GWAMNAN KANO


Za'a gudanar da wannan zabe a kananan hukumomi 30 wanda ya kun shi adadin kuri'u dubu dari daya da arba'in da daya (141k) a cikin Kananan hukumomin da za'a gabatar da wannan zabe kananan hukumomin cikin birni guda uku ne kacal wanda ya hada da Nasarawa, Dala, KMC, raguwar 27 duk wajen gari ne wasu a kudu wasu a Arewa acikin kananan hukumomin birni akwai kuri'a dubu sittin da daya (61k) a cikin kuri'u 141k


No comments:

Post a Comment

Popular Posts