Friday, December 28, 2018

Kadan Daga Cikin Bayani Daga Bakin Jagora Dan Takarar Majalissar Tarayya Mai Wakiltar Karamar Hukumar Municipal - Daga: Ibrahim KuliyaA Cewarsa Daga Lokacin Da Muka Hadu Daku Muka Fara Kulla Zumunci Daku Nasan Kungane Menene Manufarmu Babu Wani Mutum Dazaizo Yace Zai Iya Yanke Wannan Alaka Tamu Daku Cewar Zai Iya Juya  Zabe Kar Azabi Wane To Lalle Kufada Masa Karyarsa Tasha Karya Wannan Amana Da Muka Kulla Da Mutane Masu Albarka Wasu Daga Cikin Jagororin Jam'iyyar APC A Mazabunmu  Damukeda Dasu Wanda Mukace Kowacce Mazaba Munada Jagorori Akalla Wanda Basu Huce Mutum Goma Sha Takwas Ba Wadannan Mutane Amanar Da Muka Kulla Dasu Da Allah Yasa Za'a Shiga Zabe Da Waccar Sigar To Da Sai Mun Lillusasu Kafin Karfe 12 Dare Zai Zama Cewar Wadannan Mutane Sunfitar Damu Kunya Don Haka Irin Wannan Amanar Itace Haryanzu Dana Shigo Wannan Wuri Naga Mutane Dayawa Daga Cikinsu Don Haka Irin Wannan Amana Muke So Mubaku Saboda Haka Damu Daku Da Duk Wani Wanda Zamu Hadu Mu Kulla Amana Baza'a Fara Mana Hukunci Ba A Yanzu Saidaga Lokacin Da Allah SWT Ya Tabbatar Da Nasara Domindai Bamuda Wata Karamar Hukuma Data Huce Municipal Bamu Da Wasu Mazabu Dasuka Wuce Mazabu Goma Sha Uku Da Mukeda Su Mai Girma DG Yafada Idan Wannan Takarar Don Kaina Nake Babu Abunda Zaisa Nazo Na Wahalar Da Kaina A Wannan Sana'a

Wannan Al'amari Idan Ba Jarumai Bane Mu Da Tuni Mun Ajiye Kayanmu Mun Barshi Amma A Duk Da Halin Da Ake Ciki A Duk Wariyar Launin Fata Da Ake Nuna Mana A Duk Tsangwama Da Akai Mana, Mukace Idan Dan Allah Muke Bazamu Bar Wannan Harka Ba Sai Inda Karfin Mu Yakare Kuma Tsakanin Mu Da Allah Sai Godiya Domin Mutanen Nan Haryau Basu Shiga Gabanmu Ba

Munafatan Irin Darajar Da Allah Yaimana Da Irin Daukakar Da Allah Yaimana Yabamu Nasara  Ana Haaa Mazaaa Haaa Mataaa Akace Yau Wannan Dan Karamin Sauron Sha'aban Ibrahim Sharada Shine Wanda Zaiyiwa Jam'iyyar APC Takara A Majalissar Wakilai Ta Tarayya

Kodayake A Wasu Daga Cikin Magoya Baya Suna Fadin Cewa Wai Wancan Bangaren Suna Murna Saboda Sunji Sha'aban Ibrahim Sharada Yace Idan Anyi Sharia Angama Allah Yabasu Nasara Zamu Bisu Suna Tunanin Cewa Wai Karaya Mukayi

To Munaso Mufadawa Mutane Bamusan Gaibu Ba Amma Allah Bazai Mana Hakaba Bamusan Gaibu Ba Amma Muna Kyautata Zatonmu Ga Allah Bamu San Gaibu Ba Amma A Kodayaushe Abunda Muke Fada Lokacin Damuke Yakin Neman Zabenmu Muna Masu Maida Lamarinmu Ga Allah Shi Yake Yabada Mulki Ba Tursasashi Idan Yabamu Mungode Masa Idan Kuma Yahanamu Mungode Masa Shikenan Sai Ace Mun Karaya

 Wadannan Mutane Akoda Yaushe Ko A Jiya Saida Wata Takadda Ta Dada Fitowa Wacce Take Dada Barrantasu Daga Maganar Kanshin Wakilcin Kujerar Majalissar Birnin Municipal

Munafatan Wanda Duk Yafito Yai Jahadi Saboda Allah Fuskokin Danagani A Wajan Wannan Taro Mutane Ne Ba Ordinary Yan Siyasa Ba Mutane Ne Masu Amana Wadanda Kudi Baya Iya Juyasu. Domin Da Kudi Yana Juyasu Toda Hadimin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Bazai Iya Rinjayarsu Sutaho Ba. Duk Wanda Yake Bin Shugaban Kasa Yana Binsane Bada Zummar Yabashi Kudi Ba  Shugaban Kasa Mukewa Aiki Kowa Yasan Cewa Gwargwadon Abunda Muka Samu Shi Muke Kokari Mubawa Al'umma

Abunda Muke Umartar Duk Wanda Yake Cikin Wannan Tafiya Da Abunda Zai Fadawa Wanda Sukazo Domin Su Ribaci Wannan Tafiya Su Duba Su Gani A Tsakanin Ni Da Yayyuna Da Muke Takara A Jam'iyyu Wurin Guda Bakwai Su Duba Su Zaba Su Darje Idan Sunyi Imani Tsakanin Su Da Allah Idan Sun Zabi Wadancan A Wurin Allah Suna Da Amsar Da Zasu Bawa Allah Cewa Wannan Yafimu Cancanta To Shikenan A Kyalesu Suje Sui Zabensu

Idan Kuwa Sunsan Cewa Damar Damuka Samu Ta Shekara Uku. Shekara Hudu Baya Bazan Iya Zuwa Na Tsaya A Gabanku Nace Zan Iya Bayyana Kaina Amatsayin Dantakara Ba Ina Dan Karamin Dan Jarida Allah Ya Dubi Zuciyar Karamar Hukumar Birni Yace Nine Zanmazo Nayiwa Shugaban Kasa Hadimi Daganan Nasamu Dama Nace Zanzoma Na Tsaya Takara To Muduba Mugani Ai Min Sharia A Matsayin Amana Da Adalchi Son Al'umma Da Karamar Hukumar Birni Nadamar Dana Samu A Shekaru Uku Da Ace Nine  Nasamu Damar Yayana Hon Mutari Ishaq Yakasai Na Mulki Shugaban Karamar Hukumar Birni Ina Fatan Da Sha'aban Ma Bazaizo Yace Zaiyi Takara Ba Amma A Koda Yaushe Anayiwa Mutum Hukunci Da Abunda Yayi, Nidai Shekara Uku Nai Amma Bazan Iya Lissafa Abubuwan Danayi A Shekara Uku Ba  Kuma Ofishina Baida Constituency Project Kuma Baida Budget Na Karamar Hukumar Birni Duk Abunda Nazo Nasa Na Naira Daya Idan Nagadama Wannan Naira Dayan Tawace Nida Iyalaina Amma Saboda  Ganin Ba Laifi Bane Don Nadauki Kaso Biyu Cikin Ukun Abunda Nake Samu Nakawo Cigaba A Wannan Karamar Hukumar Birni Kuma Ina Tabbatar Muku Wannan Mu'amala Damuka Kulla Daku Wanda Tuni Mai Girma DG Ya Kulla Wannan Amana Daku To Munzama Danjuma Da Danjummai

Muna Fatan Ko Allah Yabamu Wannan Ko Baibamu Ba  Zamu Cigaba Da Wannan Zumunci

Ina Gayamuku Cewa Dukwanda A Zuciyarsa Yake Tunanin Wanda Duk Yake Tafiyar Sha'aban Sharada Kudi Yake Samu To Yadaina Mukalli Karamar Hukumar Birni Da Mazabunmu Mukalli Abubuwa Uku Damuka Sa Gaba Wanda Sune Babbar Lalurar Datake Damun Karamar Hukumar Birni Shine Maganar ILMI LAFIYA Da Samarda AYYUKANYI Ga Matasa Da Mata Wadanda Suke Aiki Badare Barana

Kowa Yasani Nasa A Raba Injin Taliya Guda Dubu Da Buhun Fulawa Guda Dubu Ga Mata Wanda Wannan Abu Da Akai Har Zuwa Yanzu Danake Muku Wannan Magana Bansan Mace Daya Da Aka Bawa Ba A Duba Karamar Hukumar Birni Bisa Cancanta Ayi Abunda Yakamata

Munafatan Allah Subhanahu Wata'ala Yakara Hadamu A Wannan Waje A Ranar 17/Feburairu Na Shekarar 2019 Mutaya Juna Murnar Shugaba Muhammad Buhari Yadada Dawowa Sha'aban Ibrahim Sharada Yasamu Kuri'ar Daba'ata Ba Samuba A Karamar Hukumar Birni Mai Girma Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje Shima Yasamu Kuri'a Mai Girma Sardaunan Kano Shima Yasamu Kuri'a Mungode Jama'a Assalamu Alaikum Warahmatullahi Ta'ala Wabaraka Tuhu

Ibrahim Abubakar Kuliya

Sha'aban Sharada Social Media Team

Popular Posts